Jami'ai A Canada Na Tuhumar Wani 'Dalibi Da Laifin Harin Da Aka Kai Masallaci
‘yan sanda a birnin Quebec na tuhumar wani dalibin jami’ar hadinguywar kasar Faransa da Canada da laifin kisa biyo bayan wani mummunan hari da ka kai jiya litinin a wani masallaci dake birnin.
WASHINGTON, DC —
Jiya litinin ne aka tuhumi matashin dan shekaru 27 da haihuwa, mai suna Alexander Bissonnette da laifuffuka 6 da suka danganci kisa da kuma guda 5 da suka danganci yinkurin kisa a harin harbin da aka yi.
An bada rahoton cewa mutane 8 sun jikkata sanadiyyar harin da aka kai a wata cibiyar addinin Islama da yammacin ranar Lahadi. Mutane 5 daga cikin wadanda suka jikkatan na cikin mawuyacin hali yanzu haka.
Da yake magana da majalissar dokokin kasar jiya litinin, Firai minista Justin Trudeau ya ce an auna wadanda abin ya shafa ne kawai saboda addininsu.

No comments