Matakin Shugaban Amurka Ya Shafi Kasashen Nahiyar Afirka Bashox 14:19 0 Yayin bude taron kolin kungiyar da ake yi na shekara-shekara, Nkosazana Dlamini Zuma ta ce wannan mataki da Amurkan ta dauka ya shafi dauka...
Jihohin Kudancin Najeriya Sun Wuce Na Arewa A Ilimi da Shekaru Dari - Farfsa Njodi Bashox 14:18 0 Mataimakin shugaban jami'ar Maiduguri Farfasa Abubakar Njodi yace jihohin arewacin Najeriya na samun koma baya kan harkokin ilimin za...
Shugaba Trump Ya Sallami Mukaddashiyar Attoni-Janar din Amurka Bashox 14:16 0 Shugaban Amurka Donald Trump ya sallami mukaddashiyar atoni-janar din kasar Sally Yates don ta ki ta kare dokar hana shigowar wasu daga k...
Amurka Ta Kusa Samun Sakataren Harkokin Waje Bashox 14:15 0 Majalisar Dattawan Amurka na cigaba da matsa kaimi a tantancewar mutumin da Shugaba Donald Trump ya gabatar da sunansa don zama Sakataren...
Afirka Ta Yi Magana Da Murya Daya Kan Matakin Trump Bashox 14:14 0 Kungiyar tarayyar Afirka ta AU na ganin matakin da shugaban Amurka ya dauka na hana wasu kasashen Afirka uku visa, zai yiwa dukkan kasashen...
MATA SUN FARA ZANGA-ZANGAR KIN JININ TRUMP A KASASHEN DUNIYA Bashox 14:13 0 Mata a kasashen Australia da New Zealand da kuma Japan sun fara gudanar da zanga-zangar kin jinin Shugaban Amurka Donald Trump. Wannan na zu...
SHUGABA BUHARI NA CIKIN KOSHIN LAFIYA Bashox 14:11 0 Tun bayan tafiya hutun shekara na kwanaki 10 da Shugaba Muhammadu Buhari ya yi zuwa birnin London, a kullum mutane da daman gaske na kira n...
AN KASHE MUTUM 7, AN KONE GIDAJE SHIDA A RIKICIN TARABA Bashox 14:10 0 'Yan sandan Nijeriya sun tabbatar da kone gidaje 11 kurmus a jihar Taraba tare da kashe mutum daya, yayin da mazauna gari suka ce mutum...
Obama ya caccaki trump kan hana musulmi shiga amurka Bashox 14:09 0 Tsohon shugaban Amurka Barack Obama ya caccaki Shugaba Donald Trump kan matakin da ya dauka na hana Musulmi 'yan wasu kasashe shiga ka...
Dan kunar bakin wake ya kashe mutane a wani masallaci a maiduguri Bashox 14:08 0 Daga Jaridar Rariya Wani É—an kunar bakin wake da ake kokarin hana shi shiga masallaci ya rungumi wani mutum inda suka mutu tare a garin ...
AN BINNE MUTUM MAI MATA 86 A BIDDA Bashox 14:06 0 An binne gawar marigayi Muhammadu Bello Masaba, mutumin nan da yake da mata tamanin da shida wanda ya riga mu gidan gaskiya a ranar asabar....
Jami'ai A Canada Na Tuhumar Wani 'Dalibi Da Laifin Harin Da Aka Kai Masallaci Bashox 14:02 0 ‘yan sanda a birnin Quebec na tuhumar wani dalibin jami’ar hadinguywar kasar Faransa da Canada da laifin kisa biyo bayan wani mummunan ...
Mali: Kungiyar Al-Mouabitoune Ta Dauki Alhakin Kai Harin Kunar Bakin Wake Kan Sojoji Bashox 08:15 0 Wata kungiyar yan ta’adda da ake alakantawa da al-Qaida ta dauki alhakin kai harin kunar bakin wake na jiya Laraba, a wani sansanin sojo...
Koriya ta Kudu: Kotu Ta Yi Watsi Da Sammacin Kama Shugaban Kamfanin Samsung Bashox 08:14 0 Wata kotu a Koriya ta Kudu yau Alhamis tayi watsi da takardar sammacin kama shugaban kamfanin Samsung, a wani batun da zai shafi shari’a...
Najeriya: Shugaba Buhari Zai Tafi Hutu Bashox 08:13 0 Shugaban Najeriya Mohammadu Buhari zai tafi hutu har na tsawon kwanaki goma daga ranar Litinin 23 ga watan Janairu zuwa 6 ga watan Fabar...
Gambia: Adama Barrow Yace Za a Rantsar Da Shi Yau Alhamis a Senegal Bashox 08:13 0 Zababben shugaban Gambia Adama Barrow, ya buga a shafinsa na Twitter a yau Alhamis cewa, za a rantsar da shi a ofishin jakadancin kasar ...
Tsohon Shugaban Amurka G.H.W.Bush da Matarsa Suna Kwance Asibiti Bashox 08:11 2 Rahottani daga jihar Texas ta nan Amurka sun ce an kwatarda tsohon shugaban Amurka George Hebert Walker Bush da matarsa Barbara a assibi...
Kokarin Shugaban Mauritania Domin Warware Rikicin Gambia Ya Cutura Bashox 08:10 0 Shugaban kasar Mauritania, Ould Abdel Aziz, na can yana kokarin karshe na neman mafita daga tarzomar siyasar da ta dabaibaye kasar Gambi...
Kasashen ECOWAS Sun Tura Dakarunsu Senegal Domin Tilastawa Jammeh Ya Bar Mulkin Gambia Bashox 08:08 0 Tunda shugaba Yahya Jammeh ya ki sauka cikin ruwan sanyi kasashen Yammacin Afirka na kungiyar ECWAS sun tura wasu dakarunsu kasar Senega...
Wasu 'Yan Kungiyar Boko Haram Sun Mika Kansu Ga Rundunar Sojoji A Borno Bashox 14:11 0 Wasu cikin 'yan Boko Haram da suka mika kansu da kansu Rundunar ta ba mutane ukku cikin goman damar yiwa 'yan jarida bayan...
Rundunar 'Yansandan Jihar Jigawa Ta Cafke Wasu 'Yan PDP Fiye da Dari Bashox 14:10 0 Ranar Lahadin da ta gabata ayarin jami'an 'yansandan jihar Jigawa suka shinga shingaye a kan hanyar shiga kauyen Bamaina mahaifa...
Sojoji Sun Sake Kubutar Da Wata ‘Yar Makarantar Chibok Bashox 14:09 0 Hedikwatar sojojin Najeriya tace dakarun kasar sun ‘kara kubutar da wata ‘dalibar makarantar sakandare ta garin Chibok daga hannun ma...
Shigowa Da Motoci: Majalisar Wakilai Ta Gayyaci Shugaban Kwastam Bashox 14:09 0 Majalisar Wakilan Najeriya ta gayyaci shugaban hukumar Kwastan Kanar Hamid Ali mai ritaya, domin yayi mata bayanin dalilan da suka sa ak...
Hukumomi A Najeriya Sun Musunta Bullar Shan-Inna A Kudu Bashox 14:08 0 Gwamnatin Najeriya ta musanta rahotanni dake cewa an samu bullar cutar Polio ko kuma a shan-inna a kudu maso kudancin kasar, bayan da...
[Video]: Nomiss Gee - Anchicule (Official Video) Bashox 14:04 0 Nigerian Hip Hop music and Hausa Indigenous Rapper Nomiis Gee comes with another brand new video "Anchikule" . It is all a...
[VIDEO]: Dj Abba – Totally (Official Video) Bashox 14:04 0 Am proud to say that Arewa boys are on a progressive move, As 2016 has been a remarkable year for the whole north-side movement. fro...
OPC applauds Buhari for dislodging Boko Haram Bashox 14:02 0 The Oodua People’s Congress (OPC) in Kwara has commended President Muhammadu Buhari and the Nigeria military over their victory against Bo...
Army arrests 2 Boko Haram LG bosses Bashox 14:01 0 Two council officials with alleged links with Boko Haram insurgents have been arrested in Borno State. They are Alhaji Shettima Law...
Soldiers Kill Three Female Suicide Bombers In Madagali, Adamawa ... Bashox 13:59 0 Soldiers have today shot dead three female suicide bombers at Bakin Dutse in Madagali Local Government area of Adamawa State. Residents reve...
Army Hands Over The Rescued Chibok Girl And Her Baby To Borno Government. Photos Bashox 13:58 0 The Nigerian Army has handed over another Chibok girl, Rakiya Abubakar and her six months old Son Abdullahi to Borno State Governor Kashim ...
Farming: Kaduna employs 10,000 youths Bashox 13:57 0 Governor Nasir El-Rufai and his deputy, lay the foundation for the potato farm complex The Kaduna State Government has begun the culti...